ABNA24 : Shugaban kasar na Rasha ya kuma yi kira domin bunkasa alaka a tsakanin kasarsa da kuma Iran, wanda hakan zai amfani al’ummun kasashen biy da samar da zaman lafiya a cikin wannan yankin.
Vladmir ya kuma kara da cewa; Alaka a tsakanin Iran da Rasha da dade matuka, kuma an gina ta ne akan abota da kyakkyawar makwabtaka da fahimtar juna.
A karshe Putin ya yi wa shugaban kasar na Iran da kuma al’ummar kasar fatan alheri da lafiya.
342/